Franck Rabarivony
Appearance
Franck Rabarivony | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Haihuwa | Tours, 15 Nuwamba, 1970 (54 shekaru) | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
ƙasa |
Faransa Madagaskar | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Karatu | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Harsuna | Faransanci | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | Mai buga baya | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Nauyi | 68 kg | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Tsayi | 172 cm |
Franck Rabarivony (an haife shi ranar 15 ga watan Nuwamba 1970 a Tours) tsohon ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne wanda yake taka leda a matsayin ɗan wasa mai tsaron gida.
Ya fara wasan sa na farko a ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Auxerre a cikin shekarar 1993. [1] A lokacin aikinsa na shekaru 21 mai ban mamaki ya kuma taka leda a Real Oviedo, Vitória de Guimarães, Skoda Xanthi da Stade Tamponnaise.
Duk da cewa bai taba buga wasa a Madagascar ba, amma duk da haka ya wakilci tawagar kasar Malagasy inda ya buga wasa daya tilo a ranar 11 ga watan Nuwamban 2003 da Benin a wasan neman tikitin shiga gasar cin kofin Afrika a shekarar 2004. [2]
Girmamawa
[gyara sashe | gyara masomin]- Ligue 1 : 1995-96
- Coupe de France : 1993-94, 1995-96
- UEFA Intertoto Cup : 1997
- Réunion Premier League : 2003-04, 2004-05, 2005-06, 2006-07
- Coupe de la Réunion : 2007-08
- Outremer champions cup
- 2003–04, 2006–07
- Ocean Indien cup: 2003-04, 2005-06, 2006-07
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Franck Rabarivony at National-Football-Teams.com
- ↑ "International Matches 2003 - Africa" . RSSSF. Retrieved 5 May 2018.
Hanyoyin haɗi na waje
[gyara sashe | gyara masomin]- Franck Rabarivony at ForaDeJogo (archived)