Filin jirgin saman Nairobi
Appearance
Filin jirgin saman Nairobi | |||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Wuri | |||||||||||||||||||
Ƴantacciyar ƙasa | Kenya | ||||||||||||||||||
County of Kenya (en) | Nairobi County (en) | ||||||||||||||||||
Administrative territorial entity of Kenya (en) | Nairobi | ||||||||||||||||||
Coordinates | 1°19′09″S 36°55′39″E / 1.31917°S 36.9275°E | ||||||||||||||||||
Altitude (en) | 5,327 ft, above sea level | ||||||||||||||||||
History and use | |||||||||||||||||||
Ƙaddamarwa | 1958 | ||||||||||||||||||
Manager (en) | Kenya Airports Authority | ||||||||||||||||||
Suna saboda | Jomo Kenyatta | ||||||||||||||||||
Filin jirgin sama | |||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||
City served | Nairobi | ||||||||||||||||||
Offical website | |||||||||||||||||||
|
Filin jirgin saman Nairobi ko Filin jirgin sama Jomo Kenyatta, shine babban filin jirgin sama da ke birnin Nairobi, babban birnin ƙasar Kenya. An kafa filin jirgin saman Nairobi a shekara ta 1958.
Kamfanonin zirga-zirgar jirgin sama
[gyara sashe | gyara masomin]- Air France: Paris
- EgyptAir: Kairo
- Emirates: Dubai
- Ethiopian Airlines: Addis Abeba
- Kenya Airways: Abidjan, Accra, Addis Abeba...
- RwandAir: Entebbe, Kigali
- Turkish Airlines: Istanbul
- Uganda Airlines: Entebbe