Edo
Edo | |||||
---|---|---|---|---|---|
| |||||
| |||||
Wuri | |||||
| |||||
Ƴantacciyar ƙasa | Najeriya | ||||
Babban birni | Birnin Kazaure | ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 4,235,595 (2016) | ||||
• Yawan mutane | 237.93 mazaunan/km² | ||||
Harshen gwamnati | Turanci | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Yawan fili | 17,802 km² | ||||
Sun raba iyaka da | |||||
Bayanan tarihi | |||||
Mabiyi | Bendel State (en) | ||||
Ƙirƙira | 27 ga Augusta, 1991 | ||||
Tsarin Siyasa | |||||
Majalisar zartarwa | Executive council of Edo State (en) | ||||
Gangar majalisa | Edo State House of Assembly (en) | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Lambar aika saƙo | 300001 | ||||
Kasancewa a yanki na lokaci | |||||
Tsarin lamba ta kiran tarho | 234 | ||||
Lamba ta ISO 3166-2 | NG-ED | ||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | edostate.gov.ng |
Jihar Edo Jiha ce dake kudu maso kudancin Najeriya.[1] Babban birnin jihar shi ne Benin. Dangane da ƙidayar shekara ta 2006, Jihar ita ce ta shida a yawan jama'a da adadin mutane kimanin 3,233,366.[2] Edo ita ce ta 22 a faɗin ƙasa a Najeriya.[3] Babban birnin jihar shi ne Benin City, ita ce birni ta hudu a girma a Najeriya, kuma ta ƙunshi cibiyar masana'antun roba a Najeriya.[4][5] An ƙirƙire ta a shekarar 1991, daga tsohuwar Jihar Bendel, kuma ana kiranta da kuma suna "Heart beat of the Nation" (bugun zuciyan ƙasa).[6]
Jihar Edo tana da iyaka da Jihar Kogi daga arewa maso gabas, Jihar Anambra da ga gabas, Jihar Delta daga kudu maso gabas da kudu maso kudancin jihar, Jihar Ondo kuma daga yamma.[7]
Yankunan Jihar Edo a yau sun haɗa iyaka da masarautun da dauloli da aka kafa tun a ƙarni na 11 miladiyya, harda Masarautar Benin.[8] A shekarar alif 1897, Daular Burtaniya ta ƙaddamar da wata azzalimar ziyara ga yankin Benin, inda suka tarwatsa tsaffin biranen Edo, inda suka haɗe su a cikin yankin da ta zamo Yankin mulkin mallaka na Kudancin Najeriya.[9][10]
Edo jiha ce dake ɗauke da mutane iri-iri musamman Harsunan Edoid da kuma Mutanen Edo ko Bini,[11] Esan, Kabilar Owan, Afemai.[12] Harshen da yafi fice daga cikin yarukan Edo shine Yaren Edo wanda akae yawan amfani dashi a Birnin Benin.[13] Mafi yawa mutanen Jihar mabiya addinin Kiristanci ne. Turawan mishanari na Portugal suka kawo addinin a yankin a ƙarni na 15. Akwai 'yan tsirarun mabiya addinin Musulunci da addinan gargajiya.[14]
Tarihi
[gyara sashe | gyara masomin]Yankin Yamma ta Tsakiya, Najeriya yanki ne a Najeriya a tsakanin shekarun 1963 zuwa 1991. Kuma ana kiranta da Jihar Bendel daga shekarar 1976. An ƙirƙiri jihar a watan June 1963, daga yankin gundumomin Benin da Delta na Yankin Yammacin Najeriya, kuma babban birninta shi ne Benin City.[15] An canza mata suna zuwa gunduma a 1966, sannna kuma a 1967 lokacin da aka rarraba sauran gundumomin zuwa jihohi da dama, ta tsaya a matsayin yanki, kafin daga bisani ta zamo jiha.[16]
A lokacin Yaƙin basasar Najeriya, sojojin Biyafara sun kai wa sabuwar jihar Yankin Yamma ta Tsakiya hari, wacce ta haɗa hanya da Lagos, a wata yunkuri na tilasta kawo karshen yakin. A yayin wannan fafatawar, an sanya wa jihar suna ''Jamhuriyar Benin gabanin sojojin Najeriya su sake ƙwato yankin. Jimhuriyar ta zo ƙarshe na tsawon yini ɗaya bayan sojojin Najeriya sun kwace birnin Benin City. An ƙirƙiri jihar Edo a ranar 27 ga watan Augustan 1991, a lokacin da aka raba Jihar Bendel zuwa jihohin Edo da Delta.[17][18]
Mutane
[gyara sashe | gyara masomin]Tare da Birnin Benin a matsayin babban birnin jihar, yawan mutanen garin sun kai kimanin mutum miliyan 8.[19] Jihar ta kunshi muhimman kabilu guda hudu sune: Kabilar Edo (mutanen Bini, Owan, Esan, Afemai (Etsakọ da kuma Akoko-Edo). A jihar akwai mutane daga yankuna da dama daga sassa daban daban na duniya. Birnin bini yana da tarihin zama daya daga cikin yankunan da Turawa suka zauna a zamanin ziyarar su Nahiyar Afirka daruruwan shekaru da suka gabata. Wasu daga cikin wadannan yankuna sun zamo wuraren ziyaran buda idanu a yau.[20]
Zamantakewa
[gyara sashe | gyara masomin]Muhimman kabilun Jihar Edo sun hada da kabilun Bini, Etsako, Esan, Owan da kuma kabilar Akoko Edo.[19] Yawancin wadannan Kabilu sun samo asalli ne daga babban birnin Benin City, a dalilin haka harsunansu sun bambanta ne dangane da nisansu da babban birnin. Kabilar Bini sun mamaye kananan hukumomi guda bakwai daga cikin kananan hukumomi 18 dake jihar kuma sun kwashe kaso 57.54% na yawan mutanen Jihar. Sauran kuma: Esan (17.14%), Etsako (12.19%), Owan (7.43%), da kuma Akoko Edo (5.70%).[19] Amma kuma akwai yarukan dake zaune a yankunan Akoko Edo, su kuma Itsekiri na zaune a yankin Ikpoba-Okha, da kuma harsunan IjawIzons, Urhobos dake zaune a kananan hukumomin Ovia ta Arewa maso Gabas da Kudu maso Yamma da kuma yankunan iyakokin jihar. Har wayau, ana samun mutanen Ibo a yanki Igbanke(Ika) dake karamar hukumar Orhionmwon.[21]
Gwamnoni
[gyara sashe | gyara masomin]Suna | Take | Lokacin zama gwamna | Lokacin sauka | Jam'iyya | Bayani |
---|---|---|---|---|---|
Colonel John Ewerekumoh Yeri | Governor | August 1990 | January 1992 | (Mulkin Soja) | |
John E.K. Odigie Oyegun | Governor | January 1992 | November 1993 | SDP | |
Colonel Mohammed Abul-Salam Onuka | Administrator | 9 December 1993 | 14 September 1994 | (Mulkin Soja) | |
Colonel Bassey Asuquo | Administrator | 14 September 1994 | 22 August 1996 | (Mulkin Soja) | |
Group Captain Baba Adamu Iyam | Administrator | 22 August 1996 | 7 August 1998 | (Mulkin Soja) | |
Navy Captain Anthony Onyearugbulem | Administrator | 7 August 1998 | 29 May 1999 | (Mulkin Soja) | |
Chief Lucky Igbinedion | Governor | 29 May 1999 | 29 May 2007 | PDP | |
Professor Oserheimen Osunbor | Governor | 29 May 2007 | 12 November 2008 | PDP | Kotu ta sauke shi kuma ta soke zaben[22] |
Comrade Adams A. Oshiomhole | Governor | 12 November 2008 | 12 November 2016 | AC wacce daga bisani tayi maja da wasu jam'iyyoyi suka zama APC (All Progressive Congress) in 2013 | |
Godwin Obaseki | Governor | 12 November 2016 | present | APC daga baya kuma ya sauya sheka zuwa PDP a ranar 19 Juni 2020 don a sake zabar sa[23] | An sake zaben shi a Satumban 2020.[24] |
Kananan Hukumomi
[gyara sashe | gyara masomin]Jihar Edo nada Kananan hukumomi guda goma sha takwas (18). Sune:
- Akoko-Edo
- Egor
- Esan ta Tsakiya
- Esan ta Arewa maso Gabas
- Esan ta Kudu maso Gabas
- Esan ta Yamma
- Etsako ta Tsakiya
- Etsako ta Gabas
- Etsako ta Yamma
- Igueben
- Ikpoba-Okha
- Oredo
- Orhionmwon
- Ovia ta Arewa maso Gabas
- Ovia ta Kudu maso Yamma
- Owan ta Gabas
- Owan Yamma
- Uhunmwonde
Yankunan Majalisar Dokokin Jihar Edo (Majalisa ta Biyar) a shekara ta 2013
[gyara sashe | gyara masomin]Majalisar Dokokin Jihar Edo a shekara ta 2013 ta kunshi yankuna guda ashirin da hudu (24)
- Akoko-Edo 1
- Ovia ta Kudu maso Yamma
- Orhionmwon I
- Etsako ta Gabas
- Uhunmwode
- Esan ta Kudu maso Gabas
- Esan ta Tsakiya
- Esan ta Yamma
- Igueben
- Oredo ta Yamma
- Esan ta Arewa maso Gabas I
- Ikpoba-Okha
- Etsako ta Gabas I
- Owan ta Gabas
- Orhionmwon II
- Etsako ta Tsakiya
- Owan ta Yamma
- Egor
- Esan ta Arewa maso Gabas II
- Akoko-Edo II
- Ovia ta Arewa maso Gabas II
- Oredo ta Gabas
- Ovia ta Arewa maso Gabas I
- Etsako ta Yamma II
Sashen Shari'a na Jihar Edo
[gyara sashe | gyara masomin]Sashen Shari'a itace mataki na uku na gwamnatin Jihar Edo, wacce ke da alhakin zartar da shari'a da kuma sasanta rigingimu na al'umma da kuma masu laifi a jihar. A ranar 16 ga watab Mayun 2021 ne, Gwamna Obaseki ya rantsar da Mai Shari'a Joe Acha a matsayin a matsayin Alkalin Alkalai na rikon kwarya a Jihar Edo, bayan mai shari'a Esther Edigin ya ajiye aiki.[25]
Siyasa
[gyara sashe | gyara masomin]Godwin Obaseki ne gwamnan jihar Edo na yanzu kuma an rantsar da shi a ranar 12 ga watan Nuwamban, 2016.[26] Mataimakinshi kuma shine Comrade Philip Shaibu.[27]
Harsuna
[gyara sashe | gyara masomin]Turanci ne harshen gwamnati a jihar. Yarukan da ake magana dasu a jihar sun hada da:Harshen Edo, Igarra, Etsako/Afemai, Harshen Esan da kuma Yaren Okpamheri.[28] Jihar Edo gida ne ga wasu harsunan kamar; Edo, Okpe, Okpe, Esan, Ora, Akoko-Edo, Igbanke, Emai.[29][30][31]
Kabilun Etsako/Afemai ne ke da mafiya yawan musulmai a jihar. Sun mamaye kananan hukumomi shida kuma muhimmin aikinsu shine noma.[32]
Harsunan Jihar Edo dangane da kananan hukumomin jihar.[33]
LGA | Languages |
---|---|
Akoko-Edo | Aduge; Akuku; Ebira; Enwan; Igwe; Ikpeshi; Ivbie North-Okpela-Arhe; Okpamheri; Okpe; Oloma; Ososo; Sasaru; Ukaan; Uneme |
Esan ta TSakiya | Esan |
Esan ta Arewa maso Gabas | Esan |
Esan ta Kudu maso Gabas | Esan |
Esanta Yamma | Esan |
Etsako | Ivbie North-Okpela-Arhe; Uneme[29] |
Etsako a TSakiya | Etsako |
Etsako ta Gabas | Etsako |
Etsako ta Yamma | Etsako |
Igueben | Esan |
Ikpoba-Okha | Edo, Itsekiri |
Oredo | Edo |
Orhionmwon | Edo; Ika; |
Ovia ta Arewa maso Gabas | Edo |
Ovia ta Kudu maso Yamma | Edo |
Owan ta Gabas | Emai-Iuleha-Ora; Ghotuo; Idesa; Ihievbe |
Owan ta Yamma | Emai - Iuleha, Ora |
Uhunmwonde | Edo; Ika |
Addinai
[gyara sashe | gyara masomin]Mafi yawan mutanen Jihar Edo mabiya addinin Kirista ne tare da tsiraru daga cikin mabiya addinin Musulunci da addinan gargajiya.[34][35]
Tattalin arziki
[gyara sashe | gyara masomin]Wuraren ziyara na Jihar Edo sun hada da; Mutum-mutumin Emotan dake cikin Birnin Benin, koramar Ise, da wurin shakatawa na gabar Kogin Niger wato Agenebode. Etsako-East; Mike Akhigbe Square dake fugar, Ambrose Alli Square, Ekpoma, River Niger Beaches da ke Ilushi, BFFM Building dake Ewu, Igun Bronze Caster da ke Igun Street a birnin Benin City, Kwalejin numa da kiwon halittun ruwa (Agriculture and Aqua Culture Technology, Agenebode), Okpekpe da tsaunukan ta da wuraren kallo, tsaunin Usomege Hills, Apana-Uzairue, Somorika hills da ke Akoko Edo inda akwai wurin bude ido da gwamnati ta a shirya a Ososo da kyawawan wuraren kallon.[36][37]
Jihar tana samar da man fetur[38] da sauran ma'adanai kamar farar kasa da dutsen kwaru. Jihar tana da kamfanin siminti a Okpilla.[39] da kamfanin fulawa a Ewu wanda ke kawo karshe.[39]
Ma'adanai
[gyara sashe | gyara masomin]Ma'adinan da ake iya samu a jihar sun hada da:[40]
- Asphalt/Bitumen
- Clay
- Dolomite (mineral)/Dolomite
- Phosphate
- Glass/Glass-sand
- Gold
- Gypsum/Gypsium
- Iron ore/Iron-ore
- Lignite
- Limestone
- Marble
- Fossil fuel/Oil/Gas
Ilimi
[gyara sashe | gyara masomin]Makarantu na gaba da sakandare a Jihar Edo sun hada da:
- Auchi Polytechnic[41]
- Ambrose Alli University, Ekpoma[42]
- Benson Idahosa University, Benin City[43]
- Edo State Polytechnic Usen[44]
- Edo Technical College
- Edo State University, Uzairue (formerly Edo University, Iyahmo)[45]
- Igbinedion University, Okada[46]
- Kings Polytechnic[47]
- Mudiame University, Irrua
- Samuel Adegboyega University, Ogwa[48]
- Shaka Polytechnic[49]
- University of Benin (UNIBEN)[50]
- Wellspring University[51]
- College of Education, Ekiadolor[52]
- College of Agriculture, Iguoriakhi[53][54]
Kiwon Lafiya
[gyara sashe | gyara masomin]Jerin wuraren kiwon lafiya na Jihar Edo da kananan hukumomin da suke.[55]
Medical Zone | Local Government | Name Of Hospital | Medical Zone | Local Government | Name Of Hospital | Medical Zone | Local Government | Name Of Hospital |
Abudu | Orhionmwon | General Hospital, Abudu[56] | Benin | Oredo | Central Hospital B/City[57] | Igarra | Akoko Edo | General Hospital, Igarra |
Abudu | Orhionmwon | General Hospital, Igbanke[58] | Benin | Oredo | Cottage. Hospital Obayantor[59][60] | Igarra | Akoko Edo | Government Hospital, Ibillo |
Abudu | Orhionmwon | General Hospital, Uronigbe[61] | Benin | Oredo | Stella Obasanjo Hospital[62][63][60] | Etete Layout Road, | Benin City | Dist. Hospital, Uneme-Osu |
Abudu | Orhionmwon | Cot. Hospital Oben | Ekpoma | Esan West | General Hospital, Ekpoma[64] | Iguobazuwa | Ovia South West | General Hospital. Iguobazuwa |
Abudu | Orhionmwon | Cot. Hospital Egbokor | Ekpoma | Esan West | General Hospital, Iruekpen | Iguobazuwa | Ovia South West | Government Hospital Usen |
Abudu | Uhunmwode | Dist. Hospital, Egba | Ekpoma | Esan Central | Dist. Hospital, Usugbenu | Iguobazuwa | Ovia North East | Dist. Hospital, Ekiadolor |
Afuze | Owan East | General Hospital, Afuze[65] | Ekpoma | Esan Central | Dist. Hospital, Ewu | Ossiomo | Leprosy Clinic in All L.G.A | Specislist Hospital, Ossiomo |
Afuze | Owan East | Dist. Hospital, Otuo | Fugar | Etsako East | General Hospital, Fugar | Ubiaja | Esan South West | General Hospital, Ubiaja |
Afuze | Owan West | General Hospital, Sabogida Ora[66] | Fugar | Etsako East | General Hospital, Agenebode | Ubiaja | Esan South West | Dist. Hospital, Ewohimi |
Afuze | Owan West | Dist. Hospital, Uzebba | Fugar | Etsako East | Dist. Hospital, Apana | Ubiaja | Igueben | Government Hospital, Igueben |
Auchi | Estako West | Central. Hospital, Auchi[67] | Fugar | Etsako West | Government Hospital, Agbede | Uromi | Esan North East | Central Hospital Uromi |
Shahararrun Mutane
[gyara sashe | gyara masomin]- Oba of Benin[68]
- John Odigie Oyegun, Gwamnan farko na Jihar Edo kuma tsohon shugaban jam'iyyar APC[69][70]
- Godwin Obaseki, Tsohon chiyaman na jiha na kungiyar harkokin tattalin arziki kuma Gwamnan Jihar Edo na yanzu[71][72]
- Jeffrey Obomeghie, Babban jami'i na asibitin International Hospitality Institute da marubuci[73]
- Erhabor Emokpae, wanda ya fara fasaha na zamani a Najeriya[74]
- Admiral Mike Akhigbe, tsohon mataimakin shugaban kasa na Federal Republic of Nigeria.[75]
- Dele Giwa, dan jarida a Najeriya, edita kuma wanda ya kirkiri mujallar Newswatch.[76][77]
- Senator Albert Legogie, tsohon mataimakin shugaban majalisar dattawa na Jamhuriya ta Uku kuma mafarin "Board of Trustees" na Peoples Democratic Party (PDP).[78]
- Pa Michael Imoudu, shugaban labour kuma and founder of the Nigeria state,[79]
- Chief Julius Momo Udochi, jakadan Najeriya na farko da kasar Amurka,[80]
- Gen. George Agbazika Innih, gwamna na dan-lokaci a zamanin mulkin soji Bendel and Kwara State,[81]
- Major-General Abdul Rahman Mamudu tsohon kwamanda Nigerian Army "Signals Corps and military administrator" Gongola State,[82]
- Aigboje Aig-Imoukhuede, wanda ya taimaka wajen kirkirar bankin Access Bank Plc kuma ya kirkiri "Africa Initiative for Governance" (AIG)[83][84]
- Adams Oshiomhole, tsohon shugaban Nigeria Labour Congress kuma tsohon gwamnan Jihar Edo; shi ya gina Edo University da ke Iyamoh, Jihar Edo.[85][86]
- Pastor Chris Oyakhilome, wanda ya kirkiri Believers Loveworld Nation[87][88]
- Prince Tony Momoh, tsohon ministan Labarai da al'adu (Information and Culture)[89][90]
- Maymunah Kadiri, Wakilin masu tabun hankali a Najeriya[91][92]
- Commander Anthony Ikhazoboh, ministan wasanni da zurga-zurga[Ana bukatan hujja]
- Professor Ambrose Alli, tsohon gwamnan Jihar Bendel da ta shude. Shi ya kirkiri Jami'ar Jihar Bendel kuma an sanya mata sunanshi a yau.[93][94]
- John Momoh, dan jarida mai watsa labari kuma CEO na Channels TV[95][96]
- Professor Osayuki Godwin Oshodin, tsohon vice chancellor na University of Benin[97][98]
- Jacob U. Egharevba, a Bini masanin tarihi kuma jagora na gargajiya[99]
- Dr Samuel Ogbemudia, tsohon gwamnan Yankin Yamma ta Tsakiya na Najeriya kuma daga bisani na Jihar Bendel[100][101][102]
- Chief Anthony Enahoro, dan adawa da mulkin mallaka kuma mai and pro-democracy activist and politician[103][104]
- Professor Festus Iyayi, marubucin littattafai kuma dan Afurka na farko da ya fara lashe lamban yao na Commonwealth Writers Prize[105][106]
- Odia Ofeimun, mahikyanci kuma tsohon shugaban Association of Nigerian Authors[107][108]
- Dr Abel Guobadia, mai ilimantarwa kuma tsohon jakadan Najeriya da Republic of Korea, tsohon Chairman Independent National Electoral Commission (INEC)[109][110]
- General Godwin Abbe, tsohon ministan Najeriya akan Tsaron cikin Gida[111][112]
- Archbishop John Edokpolo, wanda ya kirkiri makarantar Edokpolo Grammar Schools and Political Activist[113][114]
- Sir Victor Uwaifo, mawakai[115]
- Archbishop Benson Idahosa, shugaban cocin Pentecost[116][117]
- Sonny Okosun, mawaki[118][119]
- Augustine Eguavoen, tsohon dan wasan kwallafa na kwararru na Najeriya pkuma mai horo [120]
- Felix Idubor, artist[121]
- Festus Ezeli, dan wasan kwallon kwando wanda yayi wasa a kungiyar Golden State Warriors[122]
- Modupe Ozolua, likitan habaka jiki da surgery[123][124]
- Chief Tony Anenih, chairman na kwamitin amintattu na (PDP) tsohon Ministan Ayyuka.[125][126]
- Gabriel Igbinedion, international business mogul kuma babban chife na bini, me ITV[127][128]
- Raymond Dokpesi, me babban gidan telebijin a Afurka kuma dan siyasa[129][130][131]
- Lancelot Oduwa Imasuen, film director, screenwriter and producer[132]
- Suyi Davies Okungbowa, marubuci kirkirarren labari da kuma labarai na almara[133][134]
- Osaze Peter Odemwingie, kwararren dan wasan kwallon kafa[135][136]
- Chris Aire-Iluobe, mai sana'ar jauhari kuma designer[137][138]
- Francis Edo-Osagie, dan kasuwa [Ana bukatan hujja]
- Kamaru Usman, kwararren dan damben mixed martial arts wanda aka baiwa kwantiragin Ultimate Fighting Championship, kuma welterweight champion.[139]
- Yakubu Ayegbeni, tsohon kwararren dan wasan kwallon kafa[140][141][142]
- Rema (Nigerian musician), mawaki wanda ya sa hannu da Mavin Records,[143]
- Philip Shaibu (haihuwar 1 December 1969, a Kaduna) tsohon dalbi a University of Jos alkali ne a Najeriya, dan siyasa kuma dan kasuwa. Shine mataimakin gwamnan Jihar Edo na yanzu .[144]
- Eghosa Asemota Agbonifo, politician, coordinator of Michael Agbonifo shoe a child foundation[145]
- Prof T. M. Yesufu, wanda ya fara zama Vice-Chancellor a Jami'ar Benin, economist.[146][147]
- Odion Jude Ighalo, kwararren dan wasan kwallon kafa.[148]
- Victor Osimhen, kwararren dan wasan kwallon kafa.[149][150]
- Aisha Yesufu, 'Yar gwarmayar siyasa akan zamantakewa a Najeriya.[151][152]
- Yvonne Jegede jaruman, furodusan fina-finai, 'yar talla, kuma mai fitowa a shiri Telebijin; musamman wajen shirya 3 is Company.[153]
- Zakariyau Oseni, shaharrren farfesa na Larabci kuma malami a Islamic studies, guardian of Arabic language da literature, kuma limami kuma poet.[154]
- Mike Ozekhome, mai kare hakki da 'yan dan Adam.[155]
- Mike Oghiadomhe, chief of staff na shugaban kasa Goodluck Jonathan in 2014.[156][157]
- Solomon Arase, tsohon kuma Inspeta jenar na 'Yan sanda a Najeriya karkashin shugaba mulkin Goodluck Jonathan.[158][159]
- Julius Aghahowa, kwararren dan wasan kwallon kafa.[160][161]
- Sam Loco Efe (1945-2011), tsohon jarumin Nollywood kuma furodusa.[162][163]
- Admiral Augustus Aikhomu,tsohon chief of staff a lokacin General Ibrahim Babangida administration.[164]
- Helen Paul, 'yar barkwanci kuma jaruma kuma an santa da Tatafo. ta kasance fuskar Telecom consumer na Nigerian Communications Commission (NCC).[165][166]
- Lancelot Oduwa Imasuen, darekta kuma furodusa a Nollywood. Ya kirkiri makarantan fim na farko a Benin Igbinedion University, Okada, Jihar Edo.
- Hon. Joe Edionwele, dan siyasa kuma dan majalisa a majalisa ta 8 da ta 9 National Assembly, Nigeria mai wakiltar mazabar Edo ta Tsakiya.
- Lucky Igbinedion dan siyasa kuma tsohon gwamnan Jihar Edo.[167]
- Oserheimen Osunbor, Lauya kuma gwamna na wani dan lokaci a jihar.[168]
- Osagie Ehanire Likitan Najeriya kuma dan siyasa[169][170]
- Skales mawakin rap na Najeriya, kuma marubci.
- Nancy Isime Jaruma a Najeriya, 'yar talla kuma sannan a midiya.
- Adesua Etomi Jaruma a Najeriya
- BB02 Mawaki
- Prof. Eghosa Emmanuel Osaghae, farfesa akan harkokin siyasa a Jami'ar Ibadan, Jihar Oyo, Najeriya. ya rike matsayin Vice Chancellor a Igbinedion University, Okada tsakanin 2004-2018. A shekarar 2019, ya kasance shugaban Claude Ake a Jam'iar Uppsala da ke Sweden. A shekara ta 2017, Professor Osaghae ya koyar da siyasa da zamantakewa a Van Zyl Slabbert, Jam'iar Cape Town South Africa. A yanzu yana bin sahun MacArthur. Shugaba Muhammadu Buhari ya nada shi matsayin Director General na Nigerian Institute of International Affairs (NIIA).
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Edo | state, Nigeria". Encyclopedia Britannica. Retrieved 2021-09-16.
- ↑ "Nigeria Census - Nigeria Data Portal". nigeria.opendataforafrica.org. Retrieved 2021-07-08.
- ↑ "World Gazetteer: Nigeria - administrative divisions (per geographical…". archive.ph. 2013-01-05. Archived from the original on 2013-01-05. Retrieved 2022-05-12.
- ↑ "Benin City | History & Facts". Encyclopedia Britannica. Retrieved 2021-07-09.
- ↑ admin (2018-06-08). "Obaseki Revives N5.1bn Urhonigbe Rubber Plantation". THISDAYLIVE. Retrieved 2021-07-10.
- ↑ "Edo state: The heartbeat of the Nation". Channels Television. Retrieved 2022-08-14.
- ↑ "Edo | state, Nigeria | Britannica". www.britannica.com. Retrieved 2022-07-24.
- ↑ Strayer 2013, pp. 695–696.
- ↑ Obinyan, T. U. (September 1988). "The Annexation of Benin". Journal of Black Studies. Sage . 19 (1): 29–40. doi:10.1177/002193478801900103. JSTOR 2784423. S2CID 142726955.
- ↑ Koutonin, Mawuna (2016-03-18). "Story of cities #5: Benin City, the mighty medieval capital now lost without trace". the Guardian. Retrieved 2021-07-10.
- ↑ "Edo" (PDF). Archived (PDF) from the original on 2020-05-30.
- ↑ Refugees, United Nations High Commissioner for. "Refworld | Nigeria: Esan ethnic group; whether it is a sub-group of the Yoruba; religions practised; whether members of this ethnic group engage in Ogboni practices". Refworld. Retrieved 2021-03-15.
- ↑ "Edo language, alphabet and pronunciation". omniglot.com. Retrieved 2021-03-15.
- ↑ "Benin kingdom/Edo state Religions". www.edoworld.net. Retrieved 2021-03-15.
- ↑ "About Edo". Edo State. 2019-07-11. Retrieved 2021-07-08.
- ↑ "Edo state: The heartbeat of the Nation". Channels Television. Retrieved 2021-07-09.
- ↑ "Unveiling Nigeria - state". www.unveilingnigeria.ng. Retrieved 2021-07-09.
- ↑ Bondarenko, Dmitri M.; Roese, Peter M. (1999). "Benin Prehistory: The Origin and Settling down of the Edo". Anthropos. 94 (4/6): 542–552. ISSN 0257-9774. JSTOR 40465021.
- ↑ 19.0 19.1 19.2 "About Edo". Edo State. 2019-07-11. Retrieved 2021-07-10.
- ↑ "About Edo". Edo State. 2019-07-11. Retrieved 2021-07-09.
- ↑ "Daily, Peoples (2020-07-17). "Edo: Igbo community in Edo declare support for Obaseki". Peoples Daily Newspaper. Retrieved 2021-07-10.
- ↑ "The grand conspiracy that removed me as governor- Prof Osunbor". Vanguard News (in Turanci). 2011-04-03. Retrieved 2022-03-19.
- ↑ "BREAKING: EDO 2020: Governor Obaseki formally joins PDP". www.vanguardngr.com. 19 June 2020. Retrieved 19 June 2020.
- ↑ "Nigerian opposition governor wins re-election". news.yahoo.com. AFP. 20 September 2020. Retrieved 20 September 2020.
- ↑ "EDO: Obaseki appoints new Acting Chief Judge, urges commitment to oath of office". Vanguard News. 2021-05-17. Retrieved 2022-03-19.
- ↑ "Edo State Governor". www.nggovernorsforum.org. Retrieved 2022-08-20.
- ↑ "Obaseki begins vacation, transfers powers to deputy". Punch Newspapers. 2022-06-24. Retrieved 2022-08-20.
- ↑ Seibert, Uwe (24 April 2000). "Languages of Edo State". University of Iowa. Archived from the original on 13 December 2007. Retrieved 10 November 2007.
- ↑ 29.0 29.1 "Full List of Tribes in Edo State Nigeria | AllNigeriaInfo". Retrieved 2022-01-31.
- ↑ "Benin: City of tradition and culture". Vanguard News. 2011-10-27. Retrieved 2021-07-10.
- ↑ "Edo » Facts.ng". Facts.ng. Retrieved 2021-07-11.
- ↑ "Full List of Tribes in Edo State Nigeria | AllNigeriaInfo". Retrieved 2022-01-31.
- ↑ "Nigeria". Ethnologue (22 ed.). Retrieved 10 January 2020.
- ↑ "Edo 2020: Group vows to boycott poll if Muslim candidate is not fielded". Tribune Online. 2020-03-23. Retrieved 2022-05-12.
- ↑ "Benin: City of tradition and culture". Vanguard News. 2011-10-27. Retrieved 2022-05-12.
- ↑ "Edo State". NigeriaGalleria. Retrieved 28 December 2009.
- ↑ "70 Exciting Tourist Spots". OnlineNigeria. Retrieved 28 December 2009.
- ↑ Ogbeifun, Greg U (April 2006). "Importance of a Sea Outlet for Edo State". Retrieved 10 November 2007.
- ↑ 39.0 39.1 "CEMENT MANUFACTURING /PRODUCTION IN NIGERIA. A CASE STUDY OF EDO CEMENT FACTORY, UKPILLA, EDO STATE". NAU :: Open Educational Resources. Retrieved 2022-08-15.
- ↑ "Natural Resources – Welcome To The Embassy of Nigeria". Retrieved 2022-05-09.
- ↑ "Welcome to the Auchi Polytechnic". www.auchipoly-online.com. Retrieved 2021-06-23.
- ↑ "2015-06-16 Ambrose Alli University". Scholars at Risk (in Turanci). Retrieved 2021-06-23.
- ↑ "NUC approves new courses for BIU". The Guardian Nigeria News - Nigeria and World News (in Turanci). 2019-08-01. Archived from the original on 2021-06-24. Retrieved 2021-06-23.
- ↑ "Edo poly to resume February 1". The Guardian Nigeria News - Nigeria and World News (in Turanci). 2021-01-25. Retrieved 2021-06-23.
- ↑ "Edo University, Iyamho". Times Higher Education (THE) (in Turanci). 2021-03-10. Retrieved 2021-07-15.
- ↑ "Igbinedion University Okada Nigeria". campus.africa (in Turanci). Retrieved 2021-06-23.
- ↑ "Kings Polytechnic kingspoly| School Fees, Courses & Admission info". universitycompass.com. Retrieved 2021-06-23.
- ↑ "Samuel Adegboyega University Nigeria". campus.africa (in Turanci). Retrieved 2021-06-23.
- ↑ "Shaka Polytechnic| School Fees, Courses & Admission info". universitycompass.com. Retrieved 2021-06-23.
- ↑ "University of Benin on The Conversation". theconversation.com. Retrieved 2021-06-23.
- ↑ keetu (2018-02-01). "Wellspring University School Fees For New Students 2021/2022 Academic Session" (in Turanci). Retrieved 2021-06-23.
- ↑ "College of Education, Ekiadolor courses, details and contact information - CoursesEye.com". www.courseseye.com (in Turanci). Retrieved 2021-07-15.
- ↑ "Edo College of Agriculture to takeoff first quarter 2021, Obaseki reassures". Businessday NG (in Turanci). 2020-11-20. Retrieved 2021-07-15.
- ↑ "Obaseki performs groundbreaking ceremony of College of Agriculture in Edo". Vanguard News (in Turanci). 2019-10-23. Retrieved 2021-07-15.
- ↑ Cite error: Invalid
<ref>
tag; no text was provided for refs namedopendata.edostate.gov.ng
- ↑ "For 14-Years Now, BEDC Has Not Supplied Us Electricity – MD, Abudu General Hospital". Nigerian Observer (in Turanci). 2019-08-27. Retrieved 2021-06-21.
- ↑ "PDP flays Gov Obaseki over Central Hospital, says it's fraud". Vanguard News (in Turanci). 2017-07-18. Retrieved 2021-07-10.
- ↑ "In Terms of Infrastructure, There Was Igbanke!". Nigerian Voice. Retrieved 2021-06-21.
- ↑ Eshemokha, Udomoh (2020-05-09). "73 Accredited List of NHIS Hospitals in Benin city with their Addresses". Nigerian Health Blog (in Turanci). Archived from the original on 2021-08-21. Retrieved 2021-08-21.
- ↑ 60.0 60.1 "Distribution of Hopital in Edo State – Edo State OpenData" (in Turanci). Archived from the original on 2021-08-21. Retrieved 2021-08-21.
- ↑ "Odubu canvasses votes for APC". Nigerian Observer (in Turanci). 2015-03-26. Retrieved 2021-06-21.
- ↑ "Stella Obasanjo Hospital Isolation Centre will be best — Obaseki". The Guardian Nigeria News - Nigeria and World News (in Turanci). 2020-05-17. Archived from the original on 2021-08-21. Retrieved 2021-08-21.
- ↑ "Stella Obasanjo Women & Children Hospital • Hospitals - Private • Benin City, Benin City". www.medpages.info. Retrieved 2021-08-21.
- ↑ "ClinicStandard". clinicstandard.com. Archived from the original on 2021-07-10. Retrieved 2021-07-10.
- ↑ "General and Teaching Hospitals in Delta State Nigeria Information & Guide". www.nigeriagalleria.com. Retrieved 2021-06-21.
- ↑ "Edo communities where constituency projects are living testimonies". The Sun Nigeria (in Turanci). 2019-07-02. Retrieved 2021-06-21.
- ↑ "NHIS Providers – EDO STATE | Integrated Health Care Limited" (in Turanci). Archived from the original on 2021-06-24. Retrieved 2021-06-21.
- ↑ "Oba of Benin emerges TROMPCOM chairman". Punch Newspapers (in Turanci). 2017-08-24. Retrieved 2021-07-10.
- ↑ "Odigie-Oyegun bemoans agitations for Nigeria's breakup". The Guardian Nigeria News - Nigeria and World News (in Turanci). 2021-06-14. Archived from the original on 2021-06-24. Retrieved 2021-06-20.
- ↑ "Oyegun to APC: Give Nigerians the change they desire". TheCable (in Turanci). 2021-06-13. Retrieved 2021-06-20.
- ↑ "'Make we stop to dey play di ostrich' - See Obaseki response to FG claims on Nigerian economy". BBC News Pidgin. Retrieved 2021-06-20.
- ↑ "BBL - Using technology to improve teacher performance and education quality in Edo State, Nigeria". World Bank (in Turanci). Retrieved 2021-06-20.
- ↑ "Obomeghie shines in American hospitality industry, inducted into world hotelier's guild". Tribune Online (in Turanci). 2021-11-21. Retrieved 2022-05-10.
- ↑ "Erhabor Ogieva Emokpae; Unforgettable master of African art". The Guardian Nigeria News - Nigeria and World News (in Turanci). 2020-01-05. Archived from the original on 2021-06-25. Retrieved 2021-06-20.
- ↑ "Mike Akhigbe, ex-Vice President of Nigeria, is dead, elder brother says | Premium Times Nigeria" (in Turanci). 2013-10-29. Retrieved 2021-06-20.
- ↑ "34 years after murder, Dele Giwa's family seeks justice, colleague insists on govt investigation". The Guardian Nigeria News - Nigeria and World News (in Turanci). 2020-10-20. Archived from the original on 2021-06-25. Retrieved 2021-06-20.
- ↑ Reuters (1986-10-20). "PARCEL BOMB KILLS NIGERIAN JOURNALIST ACCUSED OF PLOTTING". The New York Times (in Turanci). ISSN 0362-4331. Retrieved 2021-06-20.
- ↑ "Update: Ex-Deputy Senate President, Legogie, dies at 66 | Premium Times Nigeria" (in Turanci). 2013-06-18. Retrieved 2021-06-20.
- ↑ "Pa Michael Imoudu, a selfless labour leader". The Guardian Nigeria News - Nigeria and World News (in Turanci). 2019-10-20. Archived from the original on 2021-06-05. Retrieved 2021-06-20.
- ↑ "History of Nigeria Ambassadors to US – US-NIGERIA Trade Council USA" (in Turanci). Retrieved 2021-06-20.
- ↑ "Major General Agbazika Innih". www.edoworld.net. Retrieved 2021-06-20.
- ↑ "Afemai People | Hometown.ng™" (in Turanci). 2017-11-24. Retrieved 2021-06-21.
- ↑ "Aigboje Aig-Imoukhuede Soldiers on at 53". THISDAYLIVE (in Turanci). 2019-09-28. Retrieved 2021-06-21.
- ↑ "Aig-Imoukhuede: How Access Bank designed a winning business model for MTN". TheCable (in Turanci). 2021-05-06. Retrieved 2021-06-21.
- ↑ "The rise and fall of a Nigerian labor hero". africasacountry.com (in Turanci). Retrieved 2021-06-21.
- ↑ "'I dey kampe' - See Oshiomhole reaction to Obaseki election victory". BBC News Pidgin. Retrieved 2021-06-21.
- ↑ "Pastor Oyakhilome has come again | The Nation Nigeria". Latest Nigeria News, Nigerian Newspapers, Politics (in Turanci). 2021-03-31. Retrieved 2021-06-21.
- ↑ "Oyakhilome condemns regulation of church services". Punch Newspapers (in Turanci). 2020-07-31. Retrieved 2021-06-21.
- ↑ "Tinubu, Mohammed, Gani Adams, others mourn Momoh". The Guardian Nigeria News - Nigeria and World News (in Turanci). 2021-02-03. Retrieved 2021-06-21.
- ↑ "Ex-information minister Tony Momoh is dead". Punch Newspapers (in Turanci). 2021-02-01. Retrieved 2021-06-21.
- ↑ "Maymunah Kadiri". New Voices Fellowship (in Turanci). 2021-01-25. Retrieved 2021-06-21.
- ↑ "WOMAN OF THE MONTH: Dr. Maymunah Yusuf Kadiri – Pinnacle Medical Services" (in Turanci). Archived from the original on 2021-06-24. Retrieved 2021-06-21.
- ↑ "Prof. Ambrose Folorunsho Alli". www.edoworld.net. Retrieved 2021-06-21.
- ↑ "Buhari jailed my father unjustly — Ambrose Alli's daughter". Punch Newspapers (in Turanci). 2016-06-18. Retrieved 2021-06-21.
- ↑ "John Momoh | PeaceTech Lab". PeaceTech Lab | Putting the Right Tools in the Right Hands to Build Peace (in Turanci). Retrieved 2021-06-21.
- ↑ "Mr. John Momoh". Constituency for Africa (in Turanci). 2017-08-22. Archived from the original on 2021-06-24. Retrieved 2021-06-21.
- ↑ "Oshodin formally hands over to new Uniben VC". Vanguard News (in Turanci). 2014-12-03. Retrieved 2021-06-21.
- ↑ Perishable. "Uniben: Oshodin's Footprints News - TELL Magazine". tell.ng (in Turanci). Archived from the original on 2021-06-24. Retrieved 2021-06-21.
- ↑ Usuanlele, Uyilawa; Falola, Toyin (1994). "The Scholarship of Jacob Egharevba of Benin". History in Africa. 21: 303–318. doi:10.2307/3171890. ISSN 0361-5413. JSTOR 3171890. S2CID 161203337.
- ↑ "Midwest/Bendel/Edo state Governors 1963-Date". www.edoworld.net. Retrieved 2021-06-21.
- ↑ "My father dug his grave years ago — Son". Vanguard News (in Turanci). 2017-03-12. Retrieved 2021-06-21.
- ↑ "Eulogies as Samuel Ogbemudia is buried". The Guardian Nigeria News - Nigeria and World News (in Turanci). 2017-03-18. Archived from the original on 2021-06-25. Retrieved 2021-06-21.
- ↑ "Chief Anthony Enahoro". The Times (in Turanci). ISSN 0140-0460. Retrieved 2021-06-21.
- ↑ "REMEMBERING THE "FATHER OF NIGERIA STATE" CHIEF ANTHONY ENAHORO". Fatherland Gazette (in Turanci). 2019-07-24. Retrieved 2021-06-21.
- ↑ "South Africa, Nigeria dominate African Region for Commonwealth Writers' Prize". Vanguard News (in Turanci). 2011-02-21. Retrieved 2021-06-21.
- ↑ Nwakobi, Emeka (2019-10-02). "Five Times Nigerian Writers Won The Commonwealth Best Book Prize". eelive (in Turanci). Retrieved 2021-06-21.
- ↑ "Odia: I have never been celibate, ask my girlfriends". The Guardian Nigeria News - Nigeria and World News (in Turanci). 2020-03-15. Archived from the original on 2021-06-24. Retrieved 2021-06-21.
- ↑ "Buhari celebrates Poet Odia Ofeimun at 70" (in Turanci). 2020-03-15. Retrieved 2021-06-21.
- ↑ "Ex-INEC Boss, Guobadia Dies". P.M. News (in Turanci). 2011-02-04. Retrieved 2021-06-21.
- ↑ "Breaking News: Abel Guobadia ex-INEC boss dies". Vanguard News (in Turanci). 2011-02-04. Retrieved 2021-06-21.
- ↑ "Price, Rt Hon. George (Cadle), (15 Jan. 1919–19 Sept. 2011), Senior Minister, 1998–2003, and former Minister of Defence and National Emergency Management, Belize", Who Was Who, Oxford University Press, 2007-12-01, doi:10.1093/ww/9780199540884.013.u31415, retrieved 2021-06-21
- ↑ "Godwin Abbe: At 70, I Have Learnt to Be Patient, Satisfied and to Shun Materialism". THISDAYLIVE (in Turanci). 2019-01-12. Retrieved 2021-06-21.
- ↑ "Politics and Legacies- Arch-Bishop John Enoyogiere Edokpolo and the verdict of history- a text presented at Edokpolo Grammar School Old Boys 50th Anniversary Ceremony- 4thDecember 2010 by Comrade Aiyamenkhue Edokpolo- SSA to the Gov of Edo State". Nigerian Voice. Retrieved 2021-06-21.
- ↑ "Overview of Edo – Niger Delta Budget Monitoring Group" (in Turanci). Retrieved 2021-06-21.
- ↑ "Sir Victor Uwaifo music, videos, stats, and photos". Last.fm (in Turanci). Retrieved 2021-06-21.
- ↑ "Our Founder". Benson Idahosa University (in Turanci). Archived from the original on 2022-01-11. Retrieved 2021-06-21.
- ↑ "Idahosa, Benson Andrew". dacb.org. Retrieved 2021-06-21.
- ↑ Martin, Douglas (2008-06-25). "Sonny Okosuns, 61, Musician With Message, Is Dead". The New York Times (in Turanci). ISSN 0362-4331. Retrieved 2021-06-21.
- ↑ "Okosuns, Sonny | Encyclopedia.com". www.encyclopedia.com. Retrieved 2021-06-21.
- ↑ "Augustine Eguavoen biography, net worth, age, family, contact & picture". www.manpower.com.ng. Retrieved 2021-06-21.
- ↑ "Felix Idubor | Art Auction Results". www.mutualart.com (in Turanci). Retrieved 2021-06-21.
- ↑ "Professional Basketball Player Festus Ezeli Works to Brighten the Future for Youth". Kindhumans (in Turanci). Retrieved 2021-06-21.
- ↑ "As Modupe Ozolua Dumps 'First Love'". THISDAYLIVE (in Turanci). 2019-10-27. Retrieved 2021-06-21.
- ↑ "The Rise of Cosmetic Surgery in Nigeria". The Guardian Nigeria News - Nigeria and World News (in Turanci). 2018-10-30. Retrieved 2021-06-21.
- ↑ None (2018-10-29). "Free to read | FW: Tony Anenih, former Nigerian Minister of Works, is dead". www.stearsng.com. Archived from the original on 2021-06-24. Retrieved 2021-06-21.
- ↑ "Tony Anenih – Channels Television". Retrieved 2021-06-21.
- ↑ "CHIEF (SIR) GABRIEL OSAWARU IGBINEDION CELEBRATES 86TH BIRTHDAY IN GRAND STYLE". Ovation Magazine (in Turanci). 2021-01-18. Retrieved 2021-06-21.
- ↑ "Itv benin contact". enseignements.william-marrion-branham.com. Archived from the original on 2021-06-24. Retrieved 2021-06-21.
- ↑ "DAAR Communications say na politics make goment destroy dia Abuja building". BBC News Pidgin. Retrieved 2021-06-21.
- ↑ "Nigeria shuts down private TV, radio stations tied to opposition". www.aljazeera.com (in Turanci). Retrieved 2021-06-21.
- ↑ "Raymond Dokpesi Honoured with 'Zuoje' Title in Liberia". THISDAYLIVE (in Turanci). 2019-12-27. Retrieved 2021-06-21.
- ↑ "Lancelot Oduwa Imasuen". Culture Intelligence from RED (in Turanci). Retrieved 2021-06-21.
- ↑ africaindialogue (2020-02-05). "Pushing Frontiers In African Speculative And Fantasy Fiction: A Dialogue With Suyi Davies Okungbowa". Africa in Dialogue (in Turanci). Retrieved 2021-06-21.
- ↑ "Suyi Davies Okungbowa". Hachette Book Group (in Turanci). 2020-09-08. Retrieved 2021-06-21.
- ↑ "MR P and ex-Nigerian striker Peter Odemwingie gbas-gbos ontop social media". BBC News Pidgin. Retrieved 2021-06-21.
- ↑ Adeoye, Aanu (2021-01-28). "A tribute to Peter Odemwingie, a wonderful player unfairly remembered". Planet Football (in Turanci). Retrieved 2021-06-21.
- ↑ "CHRIS AIRE: A Nigerian can succeed any where in the World". Vanguard News (in Turanci). 2013-03-10. Retrieved 2021-06-21.
- ↑ "How I started top jewellery business in US with just $5, 000 — Nigerian-born international bizman Chris Aire". Latest Nigeria News, Nigerian Newspapers, Politics (in Turanci). 2015-10-30. Retrieved 2021-06-21.
- ↑ "Kamaru Usman Net Worth 2021, Salary & Endorsements". www.sportskeeda.com (in Turanci). Retrieved 2021-06-21.
- ↑ "Portsmouth Great Yakubu Aiyegbeni Reveals New Career After Retirement". Soccernet.ng (in Turanci). 2020-10-30. Retrieved 2021-06-21.
- ↑ "Yakubu Aiyegbeni: How NFF, Everton and fans celebrated Super Eagles legend at 38 | Goal.com". www.goal.com. Retrieved 2021-06-21.
- ↑ Adeoye, Aanu (2020-11-22). "A tribute to Yakubu, the one-man Premier League wrecking ball". Planet Football (in Turanci). Retrieved 2021-06-21.
- ↑ "Nigeria's Mavin Records launches executive talent program, Mavin Future Five". Music Business Worldwide (in Turanci). 2021-05-10. Retrieved 2021-06-21.
- ↑ "Page 15". METROWATCH (in Turanci). Retrieved 2021-06-21.
- ↑ "Eghosa Asemota Agbonifo speak on what inspired him to join Edo State politics, as campaign kicks off". Businessday NG (in Turanci). 2019-01-21. Retrieved 2021-06-21.
- ↑ "Prof. T. M. Yesufu, pioneer UNIBEN vice chancellor passes on". Vanguard News (in Turanci). 2014-10-09. Retrieved 2021-06-21.
- ↑ "THE pioneer vice chancellor of the University of Benin, Prof | Encomium Magazine" (in Turanci). Retrieved 2021-06-21.
- ↑ "Odion Ighalo Biography Facts, Childhood, Net Worth, Life". SportyTell (in Turanci). 2020-02-11. Retrieved 2022-05-26.
- ↑ "Victor Osimhen: How football celebrated Africa's most expensive player at 22 | Goal.com". www.goal.com. Retrieved 2021-06-21.
- ↑ "Most expensive Nigerian footballer Victor Osimhen biography, net worth, cars, & latest news!". naijauto.com (in Turanci). Archived from the original on 2021-06-24. Retrieved 2021-06-21.
- ↑ Adenuga, Pete (2021-02-24). "The Problematic Mentality Of Aisha Yesufu's LGBTQ Activism". Medium (in Turanci). Retrieved 2021-06-21.
- ↑ "Nigerian Female Activists Press to Overcome Biases | Voice of America - English". www.voanews.com (in Turanci). Retrieved 2021-06-21.
- ↑ actor., Jombo, Nelson, producer, executive producer. Eme, Emmanuel Mang, director. Kalu, Ijeoma Cinthia, screenwriter. Akindele, Seun, actor. McNwizu, Bayray, actor. Ogbonna, LK, actor. Jegede, Yvonne, actress. Ade, Adunni, Housegirl Lover., OCLC 906611470, retrieved 2022-03-18
- ↑ "As Nigeria's Guardian of Arabic retires from Unilorin to Auchi". Daily Trust (in Turanci). 19 December 2020. Retrieved 2021-07-10.
- ↑ "Chief Mike Ozekhome, SAN". Tribune Online (in Turanci). 2022-03-02. Retrieved 2022-05-26.
- ↑ "Why Jonathan's CoS, Oghiadomhe resigned". Vanguard News (in Turanci). 2014-02-10. Retrieved 2021-07-10.
- ↑ "Breaking: Jonathan appoints retired General Arogbofa as new Chief of Staff | Premium Times Nigeria" (in Turanci). 2014-02-18. Retrieved 2021-07-10.
- ↑ "DIG Solomon Arase appointed acting IGP". Vanguard News (in Turanci). 2015-04-21. Retrieved 2021-07-10.
- ↑ "Police reform: Buhari wished Arase worked with him longer, says Femi Adesina". TheCable (in Turanci). 2020-10-23. Retrieved 2021-07-10.
- ↑ "Julius Aghahowa explains why he shunned coaching". Vanguard News (in Turanci). 2020-04-01. Retrieved 2021-07-10.
- ↑ "Julius Aghahowa biography, net worth, age, family, contact & picture". www.manpower.com.ng. Retrieved 2021-07-10.
- ↑ "Six years after death, veteran actor, Sam Loco, comes alive in 'The Diary of Mimicko' | Premium Times Nigeria" (in Turanci). 2017-08-10. Retrieved 2021-07-10.
- ↑ "Remembering legendary Nollywood actor 7 years after death". Pulse Nigeria (in Turanci). 2018-08-08. Retrieved 2021-07-10.
- ↑ "Nigerians react as Admiral Augustus Aikhomu dies @72". Vanguard News (in Turanci). 2011-08-17. Retrieved 2021-07-10.
- ↑ "Helen Paul, Tatafo, Comedian, Actress, Singer, Nigeria Personality Profiles". www.nigeriagalleria.com. Retrieved 2021-07-10.
- ↑ Sanusi, Sola (2017-03-17). "Nollywood actors get appointment with Nigerian Communications Commission". Legit.ng - Nigeria news. (in Turanci). Retrieved 2021-07-10.
- ↑ Nosakhare., Igbinedion, Lucky (2001). A mid-term report of Lucky Nosakhare Igbinedion, Executive Governor, Edo State. Ministry of Information, Youth & Sports. OCLC 49861823.
- ↑ Osunbor, Oserheimen (2010). Deepening democracy in Nigeria through law : an analysis of some contemporary issues in national transformation. Nigerian Institute of Advanced Legal Studies. ISBN 978-978-8407-21-8. OCLC 805381036.
- ↑ "Dr. E. Osagie Ehanire". Home (in Turanci). Retrieved 2022-05-25.
- ↑ "Dr. Osagie E. Ehanire". TY Danjuma Foundation (in Turanci). Retrieved 2022-05-25.
Jihohin Najeriya |
Babban birnin tarayyar (Abuja) | Abiya | Adamawa | Akwa Ibom | Anambra | Bauchi | Bayelsa | Benue | Borno | Cross River | Delta | Ebonyi | Edo | Ekiti | Enugu | Gombe | Imo | Jigawa Kaduna | Kano | Katsina | Kebbi | Kogi | Kwara | Lagos | Nasarawa | Neja | Ogun | Ondo | Osun | Oyo | Plateau | Rivers | Sokoto | Taraba | Yobe | Zamfara |