Doya
Appearance
- Bulleted list item
doya | |
---|---|
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na | root vegetable (en) |
Natural product of taxon (en) | Doya |
Doya Yam a larabce kuma "البطاطا" dai abinci ne da ake nomawa a gona, wanda a tsarin sinadarin abinci tana amfani ga jiki domin kara karfi wato carbohydrate. Akwai hanyoyi da yawa da ake amfani da su a wajen sarrafata. Ana amfani da ita a soya, sannan kuma ana sakwara, kuma ana gasawa. Haka kuma, ana dafa ta a ci da mai koda miya[1], sannan inda suka fi noma ta a Najeriya ita ce Jihar Neja mafi akasarinsu noman doyan suke yi. Da Turanci yam ake kiranta. Idan aka ce Doya to sunan na daukan sunan shukar kanta da 'ya'yan da shukar ke fitarwa. A kasashen Amurka da Kanada sunan Doya na dauka har da Dankali da sauran nau'ukansu duk doya suke kiransu.[2][3][4]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ https://aminiya.ng/yadda-ake-girka-alalen-doya/
- ↑ https://cookpad.com/ng-ha/recipes/11902755-sakwara-da-miyar-alayyahu
- ↑ https://www.bbc.com/hausa/39957908
- ↑ https://www.muryarhausa24.com.ng/2019/10/karanta-jerin-abincin-hausawa-kafin-zuwan-yar-thailand-kafin-zuwan-shinkafa-yar-kasashen-waje-girke-girken-gargajiya-sunayen-abincin-gargajiya-abincin-zamani-filin-girke-girke-abincin-zamani-filin-girke-girke.html