Jump to content

Diana Gandega

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Diana Gandega
Rayuwa
Haihuwa Faris, 2 ga Yuni, 1983 (41 shekaru)
ƙasa Faransa
Mali
Senegal
Ƴan uwa
Ahali Touty Gandega
Karatu
Harsuna Faransanci
Sana'a
Sana'a basketball player (en) Fassara
Itinerary
Ƙungiyoyi Shekaru Pos Nbr
 
Muƙami ko ƙwarewa small forward (en) Fassara
Diana

Diana Leo Gandega (An Haife ta ranar 2 ga watan Yunin 1983 a Paris) ƴar Faransa ce kuma ƴar wasan kwando ta mata ta Mali. Gandega ta fafata ne a gasar Olympics ta lokacin zafi a ƙasar Mali a cikin shekarar 2008, inda ta samu maki 15 a wasanni 5, ciki har da maki 8 a wasan farko da ta sha kashi a hannun New Zealand da maki 4.[1] Ƙawarta Touty Gandega ita ma ƴar wasan kwando ce.[2]