Jump to content

Denis Edozie

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Denis Edozie
shugaban alqalan alqalai

Rayuwa
Haihuwa jahar Enugu, 10 Nuwamba, 1937
Mutuwa 18 ga Augusta, 2018
Sana'a

Dennis Edozie GCON (10 Nuwamba 1935 - 18 Agusta 2018) masanin shari'a ne dan Najeriya wanda ya kasance Alkalin Kotun Koli na Najeriya daga 2003 har ya yi ritaya a 2005.[1][2] [3][4]

Edozie ya kasance malami maikoyar da harshen Latin da lissafi daga 1956 zuwa 1958, kafin ya shiga gwamnatin Gabashin Najeriya a matsayin jami’in gudanarwa daga 1962 zuwa 1965. Ya yi aiki a matsayin alkalin babbar kotun jihar Anambra daga 1982 zuwa 1990, sannan ya zarce zuwa kotun daukaka kara, inda ya yi shekara goma sha biyu daga 1990 har zuwa lokacin da aka nada shi Kotun Koli a 2003.[5]

  1. "Former Justice of the Supreme Court, Denis Edozie, is dead". PREMIUM TIMES. 18 August 2018. Retrieved 22 November 2019.
  2. Ogbu, Emma (18 August 2018). "MEMBERS OF THE BAR AND BENCH EULOGIZES LATE JUSTICE DENNIS EDOZIE - Radio Nigeria". Radio Nigeria. Archived from the original on 27 November 2019. Retrieved 27 November 2019.
  3. Babah, Chinedu (13 January 2017). "EDOZIE, Dennis Onyejife". Biographical Legacy and Research Foundation. Retrieved 22 November 2019.
  4. "Nigeria: Retiring Supreme Court Judge Wants NJC to Handle Judicial Officers's Pension Matters". AllAfrica. Retrieved 27 November 2019.
  5. "TRIBUTE BY PAUL USORO, SAN FCIArb, PRESIDENT, NIGERIAN BAR ASSOCIATION AT THE SPECIAL COURT SESSION IN HONOUR OF LATE HONOURABLE MR. JUSTICE DENNIS O EDOZIE AT THE SUPREME COURT OF NIGERIA ON 03 OCTOBER 2018". www.nigerianbar.org.ng. Retrieved 22 November 2019.