Jump to content

Dávid Hancko

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Dávid Hancko
Rayuwa
Haihuwa Prievidza (en) Fassara, 13 Disamba 1997 (27 shekaru)
ƙasa Slofakiya
Ƴan uwa
Abokiyar zama Kristýna Plíšková (en) Fassara  (2022 -
Karatu
Harsuna Slovak (en) Fassara
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
MŠK Žilina (en) Fassara2016-2018404
  ACF Fiorentina (en) Fassara2018-202150
  AC Sparta Prague (en) Fassara2019-20215310
  AC Sparta Prague (en) Fassara2021-20224910
  Feyenoord Rotterdam (en) Fassara2022-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga baya
Lamban wasa 16
33
Tsayi 1.88 m

Dávid Hancko (An haifishi ranar 13 ga watan Disamba, 1997) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na Slovakia wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasan baya na tsakiya ko na hagu don ƙungiyar Eredivisie Feyenoord da ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Slovakia.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.