Jump to content

Birnin Gaouré

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Birnin Gaouré


Wuri
Map
 13°04′54″N 2°54′39″E / 13.0817°N 2.9108°E / 13.0817; 2.9108
JamhuriyaNijar
Yankin NijarYankin Dosso
Sassan NijarBoboye
Babban birnin
Yawan mutane
Faɗi 52,566 (2012)
Labarin ƙasa
Wuri a ina ko kusa da wace teku Dallol Bosso (en) Fassara
Altitude (en) Fassara 175 m
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
Taswirar Birni N'Gaouré a launin ja a taswirar kasar Nijar
Fulani

Birnin Gaouré ko Birnin N'Gaouré gari ne, da ke a yankin Dosso, a ƙasar Nijar. Shi ne babban birnin sashen Boboye. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2011, jimilar mutane 54,622 ne.

Faretin manoma a lokacin biki,Birni N'Gaouré