Alawites
Appearance
Alawites | |
---|---|
Mai kafa gindi | Ibn Nusayr (en) da Al-Khaṣībī (en) |
Classification | |
Sunan asali | علويون |
Alawites, ko kuma Alawis ('Alawīyyah Arabic ) mazhaba ce a cikin Shi'a . Suna zaune galibi a Siriya. Suna bin tafarkin malaman Shi'a Sha biyu jagorori na Shi'a. Alawiyyawa suna girmama Ali, kuma sunan "Alawi" yana nufin mabiyan Ali.