Jump to content

Abubakar shehu lawal giwa

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

DR ABUBAKAR SHEHU LAWAL GIWA,

haifaffen cikin garin giwa ne Dane ga Dr shehu lawal giwa , a halin yanzun Abubakar shine ciyaman na garin giwa.[1]mahaifin Sa yanada iyalai da yawa, ya rasu yabar su

Farkon rayuwa

[gyara sashe | gyara masomin]

An haife shi a cikin garin giwa da ya girma ya koma Kaduna ya cigaba da karatun shi na Boko Dana islama, mahaifin shi babban mutum ne attajirin a cikin garin giwa.

Abubakar yayi karatun Boko tun daga matakin firamare a inda yanzun yakai matakin dakta.

Dan siyasa ne a Karamar hukumar giwa, inda a yanzun yake matsayin ciyaman na garin giwa, gwarzon ciyaman ne , ya Yi ayyuka da dama a garin giwa , Kuma ya kawo ma garin cigaba, yana daya daga cikin ciyamomi da baza a manta dasu ba a tarihin Karamar hukumar ta giwa.[2][3]

Abbakar yana da mata daya da Yara biyar suna zaune a cikin garin kaduna da iyalanshi.

  1. https://citizensciencenigeria.org/public-offices/persons/abubakar-shehu-giwa
  2. https://dimokuradiyya.com.ng/nan-da-shekaru-100-giwa-baza-ta-taba-samun-shugaba-kamar-abubakar-lawal-shehu-giwa-ba-dpm-idris/[permanent dead link]
  3. https://citizensciencenigeria.org/public-offices/persons/abubakar-shehu-giwa
  4. https://dimokuradiyya.com.ng/nan-da-shekaru-100-giwa-baza-ta-taba-samun-shugaba-kamar-abubakar-lawal-shehu-giwa-ba-dpm-idris/[permanent dead link]