Jump to content

Abdullahi

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Abdullahi

Abdullahi ya kasance yayi sarauta inda Sarkin Musulmi ya sauke shi daga karagar mulkin sa. A shekarar 1876 zuwa shekarar ta alif 1881 akuma n maidashi kan mulkin sa bayan Allah yayiwa Sarkin Musulmi Abubakar rasuwa.[1]

  • The Sokoto Caliphate : history and legacies, 1804 to 2004. Bobboyi, H., Yakubu, Mahmood. (1st ed ed.). Kaduna, Nigeria: Arewa House. 2006. ISBN 978-135-166-7. OCLC 156890366.
  • Smaldone, Joseph P. (1977). Warfare in the Sokoto Caliphate : historical and sociological perspectivesISBN0-521-21069-0OCLC2371710
  1. professor lavers collection: zaria province.