Jump to content

Abdelhak Hameurlaine

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Abdelhak Hameurlaine
Rayuwa
Haihuwa Aljeriya, 19 ga Maris, 1972 (52 shekaru)
Sana'a
Sana'a tennis player (en) Fassara
Tennis
 

Abdelhak Hameurlaïne (an haife shi a ranar 19 ga watan Maris 1972) tsohon ɗan wasan tennis ne daga Aljeriya. Ya koyi wasanni a kulob din Tennis d' Hydra, a lardin Algiers. [1]

Yana rike da kambun na kasa sau 19, [2] Hameurlaïne ya buga jimillar wasannin cin kofin Davis na 55 ga Algeria tsakanin shekarun 1990 da 2011, kuma shi ne ya karbi kyautar Davis Cup Commitment. [3]

Wanda ake yi wa lakabi da Hakou, [4] yar uwarsa Lamia ita ma tsohuwar 'yar wasan tennis ce. [5]

  1. Tennis : Hydra AC, ou l'histoire d'un succès perpétuel[permanent dead link]
  2. Palmarès des Championnats - Fédération Algérienne de Tennis
  3. Davis Cup Profile
  4. Championnats d’Algérie : Le 12e titre de Abdelhak Hameurlaïne (GSP)[permanent dead link]
  5. Lamia Hameurlaïne transmet son savoir