Abbas II
Appearance
Abbas II | |||||
---|---|---|---|---|---|
Shah Abbas II a 1663 | |||||
Shahanshah | |||||
Karagan mulki | 15 ga Mayu 1642 – 26 ga Oktoba 1666 | ||||
Nadin sarauta | 15 ga Mayu 1642, Kashan | ||||
Predecessor | Safi | ||||
Successor | Sulaiman I | ||||
Vazir-e A'zam |
Saru Taqi Soltan al-Ulama Muhammad Beg Mirza Muhammad Karaki | ||||
Haihuwa |
Soltan Muhammad Mirza 30 ga Agusta 1632 Qazvin, Daular Safawiyya | ||||
Mutuwa |
26 Oktoba 1666 (shekaru 34) Behshahr, Daular Safawiyya | ||||
Birnewa | |||||
Matan aure |
Nakihat Khanum Gimbiya Anuka | ||||
Issue |
Sulaiman I Hamza Mirza | ||||
| |||||
Masarauta | Gidan Safawiyya | ||||
Mahaifi | Safi | ||||
Mahaifiya | Anna Khanum | ||||
Addini | Musulunci Shi'anci | ||||
Tughra |
Abbas II (Farisawa: عباس دوم ʿAbbās II) (30 ga Agusta 1632 – 26 Oktoba 1666) An haife shi a matsayin Soltan Muhammad Mirza (Farisawa: سلطان محمد میرزا) Shi ne Shah na bakwai na daular Safawiyya, kuma ya yi mulki daga 1642 zuwa 1666.[1] An nada shi yana da shekaru tara bayan rasuwar mahaifinsa, Shah Safi.[2] Farkon mulkinsa yana karkashin kulawar vazîr-i aʾzam Saru Taqi. Har shah ya iya kawo karshen wa'adinsa yana da shekara goma sha biyar ya fara mulkinsa cikakkiya.
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ https://web.archive.org/web/20170516233058/http://www.iranicaonline.org/articles/abbas-ii
- ↑ غير معروف (1835). "Аббасъ I". Энциклопедический лексикон. Том 1, 1835 (بالروسية). 1: 11–12.