Jump to content

Gwamnati

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
gwamnati
type of organisation (en) Fassara
Bayanai
Ƙaramin ɓangare na ma'aikata da governing body (en) Fassara
Office held by head of the organization (en) Fassara shugaban gwamnati
Hashtag (en) Fassara government
Has characteristic (en) Fassara form of government (en) Fassara da government structure (en) Fassara
Subject has role (en) Fassara gudanarwa
Manifestation of (en) Fassara power (en) Fassara
Hannun riga da political opposition (en) Fassara

Gwamnati: wani tsari ne da ake tafiya akai don mulkan ko kuma shugabantar wata kungiya ko gungun al umma. A tsarin tafiyar da shugabantar al umma musamman ma tsarin gwamnati ya hada da gungun yan majalisa wato masu tsarawa da zartarwa da doka.sai dai kuma gwamna da yan ayarinsa, sai kuma alkalai wato bangaren shari'a, duk kan nin wani tsari na shugabanci an kafa shine a akan tsarin dokoki.